Bamidele Aturu

Bamidele Aturu
Rayuwa
Haihuwa Q13141019 Fassara, 16 Oktoba 1964
ƙasa Najeriya
Mutuwa Lagos, ga Yuli, 2014
Karatu
Makaranta Kwalejin Ilimi ta Adeyemi
Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya
Jami'ar Obafemi Awolowo
Jami'ar Lagos
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a Lauya da Mai kare ƴancin ɗan'adam

Bamidele Aturu (an haifi shi a watan Oktoban shekara ta 1964 - Yuni 2014) ya kasance Lauyan Najeriya kuma mai rajin kare hakkin dan Adam .


Developed by StudentB